HUKUMAR EFCC TA GURFANAR DA ISMA’IL MUSTAPHA MOMPHA BISA ZARGIN KARKATAR DA KUDADE TARE DA KAMFANIN SA.

Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) a ranar Larabar da ta gabata ta gurfanar da fitaccen dan wasan intanet na kasar Dubai, Ismailia Mustapha, wanda aka fi sani da Mompha, da kamfanin sa, Ismalob Global Inbestment Limited, bisa zargin karkatar da sama da Naira biliyan 6. AnContinue reading “HUKUMAR EFCC TA GURFANAR DA ISMA’IL MUSTAPHA MOMPHA BISA ZARGIN KARKATAR DA KUDADE TARE DA KAMFANIN SA.”

EFCC Ta Kama Wani da ake zargin da karkatar da N6m da aka wakilta shi don sayan shinkafa a Kaduna.

Wanda ake karar, a wani lokaci a shekarar 2019 ya karbi tan 49 na shinkafa wanda kudinsa ya kai N6, 000,000.00 daga hannun wanda ya kai karar amma ya kasa biya bayan wa’adin da aka amince da shi. A tuhume-tuhumen, alkali ya ce, “Wani lokaci a cikin Janairu, 2019, kai Suleiman Aliyu, a Kaduna daContinue reading “EFCC Ta Kama Wani da ake zargin da karkatar da N6m da aka wakilta shi don sayan shinkafa a Kaduna.”

Design a site like this with WordPress.com
Get started