Dakarun Sojin saman Najeriya (NAF) na musamman a yau, 12 ga watan Janairu, 2022, sun ceto mutane 26 da aka yi garkuwa da su a yayin da suke sintiri a kan hanyar Birnin Gwari zuwa Kaduna. Aikin ceton ya faru ne a lokacin da dakarun na musamman suka ci karo da wasu motoci guda 5Continue reading “DAKARUN SOJOJIN SAMA NA NAJERIYA SUN CETO WASU MUTANE DA AKA YI GARKUWA DA SU A JAHAR KADUNA.”
Category Archives: Labarai
EFCC Ta Kama Wani da ake zargin da karkatar da N6m da aka wakilta shi don sayan shinkafa a Kaduna.
Wanda ake karar, a wani lokaci a shekarar 2019 ya karbi tan 49 na shinkafa wanda kudinsa ya kai N6, 000,000.00 daga hannun wanda ya kai karar amma ya kasa biya bayan wa’adin da aka amince da shi. A tuhume-tuhumen, alkali ya ce, “Wani lokaci a cikin Janairu, 2019, kai Suleiman Aliyu, a Kaduna daContinue reading “EFCC Ta Kama Wani da ake zargin da karkatar da N6m da aka wakilta shi don sayan shinkafa a Kaduna.”
