Cire Tallafin Man Fetur, Gwamnati Har yanzu Tana Tattaunawa-Ahmed A kwanakin baya ne mai girma ministar kudi, kasafi da tsare-tsare ta tattalin arziki, Misis Zainab Ahmed, a Abuja ta bayyana cewa, gwamnatin tarayya na ci gaba da tuntubar masu ruwa da tsaki a kan bukatar kawo karshen tallafin man fetur. Misis Ahmed ta bayyana hakaContinue reading “Cire Tallafin Man Fetur, Gwamnati Har yanzu Tana Tattaunawa-Ahmed”
Category Archives: Labarai
An ɗauke ɗalibin Jami’ar Bayero a Kano.
An ɗauke ɗalibin Jami’ar Bayero Kano, BUK, Shafi Auwal Muhammad, ɗan aji 2 da ya ke karantar Ilimin Fasahar Fetur a jami’ar. Iyayen ɗalibin sun baiyanawa Daily Nigerian Hausa cewa ya bar gida tun a ranar Alhamis, amma kuma an ɗauke shi a tsakanin Tsohuwar BUK zuwa Sabuwar BUK. Iyayen na sa sun ce harContinue reading “An ɗauke ɗalibin Jami’ar Bayero a Kano.”
YA YIWA ‘YAR SHEKARA 3 FYADE Wannan mutumi da kuke gani a hoto sunansa Ali Lawan yana da zama a Anguwar Doya dake cikin garin Kirfi a jihar Bauchi, ya auri wata mata a matsayin bazawara, tazo gidansa da karamar yarinya ‘yar shekara uku Kwanaki biyar da suka wuce, wato ranar Lahadi 9-1-2022 da misalinContinue reading
Diyar Femi Okunnu, Khadijah Ta Bayyana Sha’awar Takarar Shugaban Kasa.
Diyar Femi Okunnu, Khadijah Ta Bayyana Sha’awar Takarar Shugaban Kasa. Khadijah Okunnu-Lamidi, diyar tsohon kwamishinan ayyuka na tarayya, Femi Okunnu, SAN, ta bayyana sha’awarta ta tsayawa takarar shugaban kasa a 2023. Da take magana kan dalilin da ya sa ta fito takara, Okunnu-Lamidi ta ce, “Na yi takarar kujerar shugaban kasa ne saboda na yiContinue reading “Diyar Femi Okunnu, Khadijah Ta Bayyana Sha’awar Takarar Shugaban Kasa.”
LOKACIN TSAFI DA SASSAN JIKIN MUTANE YAZO
LOKACIN TSAFI DA SASSAN JIKIN MUTANE YAZO Kasancewar siyasa ta karato, zaku ga ritual killings a fadin tarayyar Nigeria zai karu, wato a kashe mutane a cire sassan jikinsu domin ayi tsafi, wasu daga cikin miyagun ‘yan siyasa suna aikata hakan saboda neman kujeran mulki Wannan matashin da kuke gani a hoto, ‘yan sanda sunContinue reading “LOKACIN TSAFI DA SASSAN JIKIN MUTANE YAZO”
Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara ta gano wani mai harba roka, da kuma mai cin naman mutane.
Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara ta gano wani mai harba roka, da kuma mai cin naman mutane. A ranar 7 ga watan Janairu, 2022 jami’an soji da aka tura kan hanyar Dansadau a karamar hukumar Maru sun kama tare da ceto mutane 17 da aka yi garkuwa da su tun ranar 14 ga wata Disamba,Continue reading “Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara ta gano wani mai harba roka, da kuma mai cin naman mutane.”
EFCC ta kama Janar din karya, yace an nada shi shugaban rundunar sojin Najeriya
EFCC ta kama Janar din karya, yace an nada shi shugaban rundunar sojin Najeriya Jami’an ofishin hukumar hana cin hanci da tashawa da yiwa tattalin arziki zagon kasa ta EFCC a Lagos, sun damke wani mai suna Bolarinwa Oluwasegun. Oluwasegun yayi karyar shi hafsan soja ne mai mukamin Janar, wanda kuma shugaban kasa ya badaContinue reading “EFCC ta kama Janar din karya, yace an nada shi shugaban rundunar sojin Najeriya”
Har Yanzu Ana Nemanta:
Har Yanzu Ana Nemanta: Kwanaki 40 Da Sace Hanifa A Birnin Kano Yau kimanin kwanaki Arba’in (40) da wasu masu garkuwa da mutane su ka sace wata yarinya mai shekara biyar a birnin Kano. Mutanen sun ɗauke Hanifa Abubakar ne da misalin ƙarfe 5:00 na yamma a unguwar Kawaji bayan sun isa wurin a cikinContinue reading “Har Yanzu Ana Nemanta:”
HUKUMAR EFCC TA GURFANAR DA ISMA’IL MUSTAPHA MOMPHA BISA ZARGIN KARKATAR DA KUDADE TARE DA KAMFANIN SA.
Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) a ranar Larabar da ta gabata ta gurfanar da fitaccen dan wasan intanet na kasar Dubai, Ismailia Mustapha, wanda aka fi sani da Mompha, da kamfanin sa, Ismalob Global Inbestment Limited, bisa zargin karkatar da sama da Naira biliyan 6. AnContinue reading “HUKUMAR EFCC TA GURFANAR DA ISMA’IL MUSTAPHA MOMPHA BISA ZARGIN KARKATAR DA KUDADE TARE DA KAMFANIN SA.”
Idan Ba Mu Yi Da Gaske Ba, Mayakan ISWAP Za Su Fitini Najeriya – Zulum.
Idan Ba Mu Yi Da Gaske Ba, Mayakan ISWAP Za Su Fitini Najeriya – Zulum. Gwamnan ya bayyana hakan ne yayin da Kwamitin Majalisar Dattawan Najeriya da ke kula da sha’anin sojin kasar ya ziyarce shi a Maiduguri. Gwamnan jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum ya nuna “matukar” damuwa kan yadda mayakan ISWAP ke karuwaContinue reading “Idan Ba Mu Yi Da Gaske Ba, Mayakan ISWAP Za Su Fitini Najeriya – Zulum.”
